Dakarun Amurka na taimaka wa wajen neman rigakafin cutar Coronavirus da ke saurin kisa, yayin da likitoci ke da sauran watanni 12 zuwa 18 a yunkurin da suke yi na ganin sun samar da rigakafin cutar ga jama’a.
Kasar Saudiyya ta sake bude masallatai biyu mafiya tsarki a addinin Musulunci, wato Al-Haram da ke Makkah da kuma Al-Masjid al Nabawy da ke birnin Madina.
An samu karin wasu kasashe hudu da suka tabbatar da bullar Coronavirus a cikinsu a karon farko, yayin da kasar Italiya ta rufe duk makarantu har na tsawon kwanaki 10.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar (Na Uku), ya bukaci da a gudanar da addu’o’i na musamman kan cutar Coronavirus, wacce ta addabi kasashe a fadin duniya.
Yayin da jihohi da dama a Najeriya ke ta kokarin shirye-shiryen tunkarar yiwuwar shigowar cutar Coronavirus, bayan da aka samu mutum daya mai dauke da ita a Jihar Legas, Kaduna ma ta bi sahunsu.
Kwana guda bayan da hukumomin lafiya a jihar Kano suka yi alkawarin daukar matakan kariya daga cutar Coronavirus, Jami'an kiwon lafiya da na tsaro sun kara tsaurara matakan bincike a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu Kano.
Domin Kari
No media source currently available
Wani kamfnin wasan bidiyo ya kaddamar da wani wasa da nufin karfafawa maza masu jinni a jika guiwa, su motsa jiki a wannan yanayin da ake fama da annoba da nufin taimakawa a rage gallazawa mata.
An yi kiyasin cewa, kimanin kashi 8% na al’ummar duniya ba su cin nama kwata-kwata. Masu kula da lamura sun ce, irin wannan rayuwar na iya zama da kalubale a kasashen nafiyar Afirka inda ake yawan cin nama da kuma kifi a galibin abincin da aka saba da shi.
Madina Shettima Pindar, kwararrar mai kula da abinda ya shafi cin abinci mai gina jiki a asibitin kwararru na birnin Maiduguri, jihar Borno a Najeriya, ta yi karin haske kan tasirin cin abinci ba nama.
Har yanzu ana cikin duhu dangane da sabon nau’in annobar COVID 19 Omicron, da ya hada da tasirin rigakafin COVID-19 da kuma, ko akwai bukatar samar da wani maganin rigakafi.