Yayin da kungiyar malaman jami'a ke cigaba da yajin aiki daliban kasar sun goyi bayan malamansu wadanda suka ce fafitikar da su keyi ta kare rayuwar su daliban ne.
Yayin da yake cigaba da zagaya sassan Najeriya Manjo Al-Mustapha ya nemi Kristoci da Musulmai su hada kai domin kawo zaman lafiya
Manjo Hamza al-Mustapha ya ce shi fa ba yau ya fara taimakawa matasa ba
Bayan wata daya da aka sako shi daga gidan kaso inda ya kwashe shekaru goma sha hudu yana tsare gwamnatin Legas ta daukaka kara zuwa kotun kolin Nijeriya
A cikin sanarwa da ta bayar rundunar mayakan ta karyata rahotannin cewa ta karawa Manjo Hamza Al-Mustapha girma zuwa mukamin Birgediya Janar.
Majo Hamza Al-Mustapha yace da ana iya biyan kudi, da zai so ya biya domin ganin irin rahamar da Allah ya nuna mashi a lokacin da yake gidan yari.
Manjo Hamza Al-Mustapha ya ambaci kadan irin ire-iren azabar da mahukunta suka gana masa yayin da yake tsare har na rsawon shekaru goma sha hudu.
lateef Shoifolahan ya ce bai taba aiki a gidan marigayi MKO Abiola ba, bai kuma san dalilin da yasa aka kala mashi karyar da taja mashi daurin shekaru kusan 14 a gidan yari ba.
Dubban magoya baya, da 'yan'uwa da abokan arzikin Majo Al-Mustapha sun yi mashi gagarumar tarba a birnin Kano
Uwargidan tsohon shugaban kasar Najeriya Sani Abacha ta yaba sakin Hamza Al-Mustapha
Matar Manjo Al-Mustafa ta yi kalamu yayin aka tambayeta ko yaya ta ji da labarin sakin mijinta.
Domin Kari