Wakilin Sashen Hausa a birnin Kano Mahmud Lawal Kwari ya dauko ra'ayoyin wadansu mazauna birnin Kano dangane hukumcin da kotun koli ta yanke jiya Jumma'a da bada umarnin sakin Majo Hamza Al-Mustapha babban dogari marigayi Sani Abacha wanda wata kotu dake zama a birnin Ikko ta yankewa hukumcin kisa ta wajen ratayewa sakamakon samunshi da tayi da laifin kashe Kudirat Abiola.
'Yan Najeriya Sun Bayyana Ra'ayoyinsu Game Da Sakin Hamza Al-Mustapha
