Kotun daukaka kara a Jihar Ikko, ta saki Manjo Hamza Al-Mustapha wanda aka tuhuma da laifin shirya kisan Hajiya Kudirat Abiola, matar dan siyasan nan Chief M.K.O Abiola.