Da tsakar daren Litinin ne, hukumomin Jihar Abiya suka kama wasu ‘yan arewacin Najeriya su 486 bisa zargin cewa ‘yan Boko Haram ne.
An ganmo wannan bashi da nasaba da addini ko kabilanci illa siyasa
Baicin kona gidaje,akwai kuma matsalar rashin abinci
A sauran jahohi irin su Yobe, Borno, da Adamawa harakokin kasuwanci sun tsaya ba kamar da ba
Duk da yarjejeniyar zaman lafiya da ake ikirarin cimma tsakanin Fulani da Hausawa da Jukunawa sabon rikicin da ya sake barkewa a yankin Wukari ya haddasa asarar rayuka.
Wasu 'yan majalisar wakilan Amurka sun bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya ta kafa gidauniyar tallafawa wadanda rikicin Boko Haram ya rutsa da su.
Matsalolin rashin kama tashoshin watsa labarai na kasashen waje
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kaduna yace idan ana son a shawo kan tabarbarewar harkokin tsaro to wajibi ne a jawo al'umma cikin tsarin tsaron kasa.
Yayin da yake jawabi wajen raba kayan rage radadin fatara da wata 'yar majalisar wakilan tarayya Binta Bello ta samarma al'ummarta a Kaltungo, Aminu Waziri Tambuwal kakakin majalisar wakilan Najeriya ya kira 'yan Najeriya da su cigaba da zaman lafiya.
Biyo bayan hare-haren da aka kai akan wasu kauyuka uku cikin karamar hykumar Riyom jihar Filato rundunar tsaro ta jihar ko STF a takaice ta tabbatar da mutuwar mutane takwas
Yayin da harkokin tsaro na kara tabarbarewa a rewacin Najeriya wasu na kiran a binciki yadda aka kashe makudan kudi akan tsaro ba'a samu wata nasara ta a zo a gani
Yayin da kungiyar Boko Haram ke cigaba da kai hari a yankin Madagali cikin jihar Adamawa yankindake makwaftaka da jihar Borno rundunar sojoji ta hana bude gidajen kallon kwallon kafa gaf da fara wasan gasar cin kofin duniya da za'a yi a Brazil.
Domin Kari