A kokarinta na hada kan jama'a da tabbatar da zaman lafiya kungiyar Jama'atul Nasril Islam ko JNI a takaice reshen jihar Filato ta yiwa kungiyoyin bada agaji bita
Yayin da kafofin labaru na Najeriya da na waje suke cewa wasu 'yan bindiga sun sace wasu matan Fulani a wata rugarsu dake kusa da Chibok, kwamishanan ;yansandan jihar Borno ya musanta rahoton
Zaman Lafiya a kano
Gwamnan jihar Rivers Rotimi Amaechi da Sanata Haruna Goje da wasu sun sauka Kano sun mika gaisuwar ta'aziya da taya sabon sarkin Kano murna amma mahukuntan Najeriya basu bar jirgin da ya kawosu tashi ba wai sabili da matakan tsaro.
Dan majalisar dokokin Amurka Christopher Smith ya kai ziyara Najeriya domin tattara bayyanai akan fataucin mata da nufin sanin irin taimakon da kasarsa zata bayar domin a shawo kan lamarin.
Alhakin Kwato 'Yan Mata na Gwamnatin Najeriya ne
Yayin da kungiyar Boko Haram ke farautar maza a yankin Gwoza wadanda suka tsira da ransu sun gudu sun bar mata da binne matattu.
Karo na Biyu Kennan a Kwanaki Hudu.
Sojojin Najeriya sun dauki wannan matakin ne kan zargin wai wasu masu jigilar jaridun sojan gwana ne.
Yayin da suke karbar tallafin da gwamnatin jihar Borno tayi masu matan 'yansandan da aka kashe a Gamboru-Ngala sun roki gwamnati da ta taimaka da ba 'yansandan da suke bakin aiki kayan aiki.
A wata fira da shugaban karamar hukumar Madagali yayi da wakilin Muryar Amurka ya bayyana irin matsalar tsaro da suke ciki lamarin da yasa kullum 'yanbindiga ke kai hari akan Madagali.
Domin Kari