Bayan ta kammala taronta na shekara-shekara na ashirin da daya a Jos jihar Filato kungiyar IZALA ta kira jami'an tsaro da su inganta harkokin tsaro da kuma kiran gwamnatin tarayya ta bari 'yan kasar su zabi wanda suke so a zabe mai zuwa.
Yau fiye da watani biyu kennan.
Mambobin majalisar Wakilan Amurka sunyi kira da babban Murya ga Shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya, akan ya mike, kuma ya mayar da hankali wajen daukan matakan da suka dace domin ceto daliban Chibok da ‘yan bindiga suka sace yau kwanaki 66 da shida kennan.
Tawagar ministar ta kunshi tsohon firayim ministan Biritaniya Gordon Brown da kuma wasu 'yan kasar Biritaniya.
Kwana kwanan nan mahukuntan Najeriya suka kama wasu mutane fiye da dari hudu daga arewacin kasar a jihar Abia ana zargin cewa 'yan kungiyar Boko Haram ne. Zargin ya soma kawo cecekuce
Tawagar ministar kudin Najeriya da ta kunshi tsohon firayim ministan Biritaniya ta kai ziyara Borno akan shirin inganta ilimi da harkokin tsaro.
Wani bom da ya fashe da yammacin jiya Talata a inda jama'a suka taru su na kallon wasan gasar cin kofin kwallon kafa na duniya ya halaka mutane 21 a kalla a garin Damaturu, jahar Yobe, Yuni 18, 2014.
A fira da tayi da Muryar Amurka Hannatu Musawa tace idan ba'a ceto daliban Chibok ba to babu wanda zai tsira a kasar Najeriya.
Jiya da yamma wani bam ya fashe a Damaturu wurin da mutane suke kallon kwallon kafa ya kuma rutsa da mutane da dama
Wasu mahara da ake zanton 'yan kabilar Tarok ne gada jihar Filato sun yiwa garin Dambar dake jihar Taraba kawanya sun kuma hallaka mutane da dama.
Mutane da aka kama a cikinsu akwai mata takwas.
Domin Kari