Yanzu haka dambarwar tsige Gwamna jihar Adamawa Murtala Nyako, da mataimakinsa Bala James Ngilari
Wani bam da ya fashe a kusa da masallacin Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Kaduna ya jikata mutane biyu.
Wani mutumin da ya ga tashin bam na kusa da kasuwar Litinin ta Maiduguri a yau talata.
Maharan da ake jin cewa 'yan Boko Haram sun kai farmaki kan Majami'u da wasu kauyuka a kusa da Chibok.
An kai harin ne kusa da Chibok garin da 'yan bindiga suka kama 'yan mata su fiye da 200 cikin watan Afrilu.
An dangata rashin karkon wasu daga cikin kayayyakin da ake shigowa dasu Najeriya daga kasar China
Yau aka fara Azumin watan Ramadan a Najeriya.
Biyo bayan sakin wasu daga cikin mutane 486 da aka kame makon da ya gabata a Abia da ake zargin cewa 'yan kungiyar Boko Haram ne, 'yan asalin jihar Jigawa sun kama hanyar komaw jiharsu.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Janaral Yakubu Gowon yace ransa na baci idan yayi la'akari da yadda alamura suka sukurkuce a kasar da suka yi gwagwarmayar tabbatar cewa ta zama tsintsiya madaurinki daya.
Lokacin da yake bikin rantsar da wasu kwamishanoni shida gwamnan jihar Gombe ya kira mutanen jihar da su dukufa da yin addu'ar zaman lafiya a jihar da ma kasar baki daya.
Rikicin yankin Wukari ya ki ci ya ki cinyewa dalili ke nan ya sa wasu kungiyoyi na addini da ma wasu suka yi taron neman zaman lafiya da kabilu daban daban da addinai daban daban.
Bam da ya fashe jiya a Abuja ya rutsa da mutane da dama har da babban editan jaridar New Telegraph, Suleiman Bisallah.
Domin Kari