Makon da ya wuce ne jami'an tsaro suka kama wasu 'yan arewa 486 akan hanyarsu ta zuwa Fatakwal da zargin cewa 'yan kungiyar Boko Haram ne. Lamarin ya jawo cecekuce musamman daga arewa inda ake ganin kamun nada nasaba da kabilanci da addini
Yan sandan Najeriya sun ce mutane 21 a kalla aka kashe a cikin wata kakkarfar fashewar bom.
Gidauniyar Bill Gate dana Dangote sun sa hannu a rajejeniyar hadin gwiwa.
Yayin da taron kasa da kasa akan makiyaya da manoma ya shiga rana ta biyu a garin Kaduna mahalarta taron na cigaba da bayyana hanyoyin da za'a dakile barkewar rikici tsakanin bangarorin biyu.
'Yan gudun hijira daga jihohin Yobe da Borno sun fantsama cikin jihar Adamawa sakamakon hare-haren 'yan Boko Haram inda a Bole cikin karamar hukumar Yola ta rungumi 'yan gudun hijiran da hannuwa biyu.
Tsohon mataimakin Sifeton janar din ‘yan sanda Senata Nuhu Aliyu
Wakilin da gwamnan Kano ya aika jihar Abia domin ya gana da 'yan arewa 486 da aka kama bai samu ya gansu ba domin gwamnatin tarayya ta karbesu tana tsare dasu a barikin soji.
Ana cigaba da karyata juna tsakanin jami'an tsaro da da 'yan arewa masu sufuri daga arewa zuwa kudu dagane da 'yan arewa 486 da sojoji suka ce 'yan Boko Haram ne.
A wani sabon kokarin shawo kan yawan rikici tsakanin makiyaya da manoma an shirya taron kasa da kasa da ya samu halartar mutane daga kasashen dake makwaftaka da Najeriya
Kakakin rundunar 'yan sandan jahar Kano A.S.P Magaji Musa Majiya ya ce an kama wani mutumin da ake tuhuma da zargin sa hannu a kai harin
Domin Kari