Da alama aikin hajjin bana zai anfani Najeriya domin wai gwamnatin kasar da na Chadi da Kamaru da wakilin Boko Haram sun gana
Wai Jonathan Ya Mance da Yara 'Yan Matan Chibok ne
Mai magana da yawun rundunar sojojin Najeriya yace yakamata 'yan jarida sun dinga tantance labari kafin su wallafa shi.
Yayin da gwamnan Borno Ibrahim Shettima ke karbar kayan tallafi yace nan ba da jimawa ba tashin tashinar da ya addabi jihar zai zama tarihi
Sabbin Bankunan Al’umma a Arewa maso gabashin Najeriya, an kafa su ne da niyyar tallafawa yankin wajen rage matsalolin tsaron.
‘Yan kasar Najeriya da dama da suka je kasashen ketare don tsira da rayukansu na cikin mawuyacin hali.
Kungiyar Fulani ta Kiristoci a Nageriya ko FULCAN a takaice, ta kuduri anniyar sasanta al'ummomi a Najeriya domin samar da zaman lafiya mai dorewa.
Jiya da daddare sojoji sun kai samame a wata unguwa da ake kira Durumi ta daya cikin birnin Abuja inda suka kashe wasu matasa
Shugaban kasar Paul Biya ya tabbatar da cewa an saki mutanen 27
Rundunar tsaro a jihar Filato ta cafke wasu 'yan asalin kasar Jamhuriyar Niger akan zargin basu da takardun zama cikin kasar.
Shugabannin kasashen shida ne suka bayyana haka bayan taron koli da suka yi a Nijar.
Rikicin kan iyaka da ya barke a garin Gulu cikin karamar hukumar Lapai a jihar Neja ya lafa.
Domin Kari