Sarkin Musulmi da Gwamna Wamakko ne suka bayyana wannan ra'ayi a Sokoto.
Wannan labari ya na cikin jaridar Washington Post ta Amurka
A birnin Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno rundunar soji ta tsawaita zirga zirgan ababen hawa sabili da dalilan tsaro.
Alhazan jihohin Borno da Taraba sun gudanar da wata addua ta musamman a Saudiya domin Ubangiji ya kawo lafiya a arewa maso gabashin Najeria musamman a jihohin nan uku da suke ta fama da rikicin Boko Haram.
Kotun Soja ta fara zamanta Alhamis kan Sojoji 97 da ya hada da wasu 16 da ake zargi da yin bore da kuma kin yin fada arewa maso gabacin kasar domin yakar masu tsassauran ra'ayin addini, makoni biyu bayan da aka yankewa wasu 12 hukuncin kisa ta harbi, domin bore da neman kashe Kwamandan su.
Ana rade-raden cewa ba’a kashe Abubakar Shekau, Shugaban kungiyar Boko Haram ba.
A cikin shagulgulan tunawa da Najeriya da cika shekaru 54 da samun ;'yanci wata kungiya da ake kira MULAK Aa takaice ta shirya kasidu.
Kashe-kashe da zub da jini da tashe-tashen hankula sun zamo ruwan dare a yankin arewa maso gabashin Najeriya a dalilin hare-haren ‘yan Boko Haram.
Dubban 'yan Najeriya dake gudun hijira a kasar sun koka akan matsanancin rayuwa da suka fada musamman na barazanar.
VOA60 Afirka: Wata Yarinya ta Kubuta Daga Hannun 'Yan Boko Haram, Satumba 26, 2014
Kwamitocin majalisar dattawa na harkokin kudi da na harkokin waje suka bada rahoton da yasa majalisar ta amince da karbo bashin dalar Amurka biliyan daya.
Wasu da suka samu tserewa daga yankunan dake hannun 'yan Boko Haram a kananan hukumomin Madagali da Michika sun bayyana barkewar fada tsakanin mayakan kungiyar ta Boko Haram.
Domin Kari