Yanzu haka a Najeriya ana ta kiraye-kiraye, kan yadda gwamnatoci za su tallafawa yara kanana da suka rasa iyayensu sakamakon rikicin Boko Haram a arewa maso gabashin kasar.
Yayin da yake jawabi wakilin yace ya lura cewa yara da dama suna fama da rashin abinci mai gina jiki da rashin koshin lafiya da ciwon ido.
Rundunar tsaro ta STF tayi karin haske akan harin da wasu 'yanbindiga suka kai a yankin Barkin Ladi da ya yi sanadiyar asarar rayuka da dama.
An yi kwana bakwai ana taro a garin Kontagora da nufin lalubo bakin zaren matsalolin da suka yiwa masarautar katutu.
Fafatawar da sojojin Najeriya keyi da 'yan Boko Haram na samun nasarar kubutar da mutane da dama.
An sake ceto mata da yara.
A dai-dai wannan lokaci da ya rage sao’i kadan wa’adin da gwamnatin Jihar Diffa ta baiwa jama’ar dake zama a yankin tabkin Cadi su bar wannan yanki, biyo bayan hare-haren da ‘yan bindiga suka kai yankin, Shugaban Majalisar Sadarwar Jihar Lawan Boukar ya tattauna da Hassan Ardo, wanda shine magatakardar gwamnan wannan Jiha.
Sansanonin 'yan Boko Haram da sojoji suka Kona a dajin Sambisa.
Daruruwan kananan yara da aka ceto daga hannun 'yan Boko Haram na samun taimakon gaggawa saboda halin da suke ciki
Rundunar sojojin Najeriya ta sanarda cafke wani mutum da take zargin shi ne yake baiwa 'yan Boko Haram abinci da man fetur
Sojojin Najeriya sun sake ceto mata 234 a dajin Sambisa, Mayu 1, 2015.
Domin Kari