An kai wani sabon hari a Maiduguri, babban birnin jahar Borno, inda mutane da dama suka jikkata. Wannan shi ne hari na uku da ya auku a tsakanin kwana guda da yini daya.
Wasu bama bamai guda biyu sun fashe a wajen wani bikin aure a arewa maso gabashin Najeriya a yau Juma’a, ya kuma kashe mutane bakwai tare da raunata wasu da dama.
Gwamnatin jihar Borno ta sanar da sassauta dokar hana zirga zirga a jihar daga karfe shida na safe zuwa karfe bakwai na maraice, sabanin yadda yake a da, daga karfe shida zuwa karfe goma na dare, domin jama'a su sami walwala a ranar damokaradiya.
Yayinda yake ziyarara garuruwan da sojojin Najeriya suka kwato daga hannun 'yan Boko Haram ya yaba masu da irin namujin aikin da suka yi
An Kama Makamai Da Kudin Kasashen Waje Daga Hannun 'Yan Ta'addar Boko Haram Bayan An Fatattake Su Daga Dikwa.
Al'ummansu karamar hukumar Kalbalge a jihar Adamawa sama da dubu 40 suna bukatan taimako na gaggawa biyo bayan daidaita su da kungiyar Boko Haram tayi.
Afuwa ga 'yan gungiyar Boko Haram.
Rundunar Sojojin Najeriya ta kori wasu sojoji guda tasa'in daga bakin aiki
Kungiyar Fulani makiyaya ta Najeriya ta nuna damuwarta da yadda ake sace dabbobi da Fulanin kansu a Najeriya.
A kokarin da suke yi na kakkabe 'yan Boko Haram sojoji sun sake tarwatsa wasu sansanonin kungiyar
Kungiyarkananan kabilu da suke yankin arewa maso tsakiyar Najeriya suna neman 'yancin kai saboda zargin ana yi musu kisan gilla.
Al'umar birnin Maiduguri na ci gaba da korafi kan irin mawuyacin halin da suka shiga tun bayan da aka saka dokar hana fita. Hakan kuma na faruwa ne bayan da rahotanni ke nuna cewa 'yan kungiyar Boko Haram sun sake kwace garin Marte.
Domin Kari