A ganinku ta ya za a iya inganta tsaron makarantu a yankin Arewa Maso Gabas?
'Yan matan makarantar kwana ta Dapchi da aka sako su bayan da 'yan Boko Haram suka sace su.
Tanttaunawar tawagar Majalisar Dinkin Duniya da jami'an hukumar kare hakkin bil adam CNDH, a jamhuriyar Nijar.
Taron kasashen G-5 Sahel da wasu nahiyar Turai da aka kammala a Yamai, inda aka tattauna matsalar bakin haure da safarar bil adam.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai wa iyayen yaran da aka sace a Dapchi ziyara inda ya tabbatar musu da cewa zasu yi iya kokarin su wacen kwato yaran.
'Yan rajin baiwa matasa damar tsayawa takara sun yi tattaki zuwa fadar shugaban kasa a Abuja
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osibanjo, ya jagoranci taron majalisar ministoci na wannan makon a Abuja, taron da aka saba yi duk Laraba.
An fitar da sunaye da hotunan mutanen da suka fi fice a nahiyar Afirka
Hotunan jama'a a kotu su na sauraron daukaka kara a burnin yamai.
Hotunan zanga - zangar kungiyoyin fararen hullar Nijar, 11 ga watan Maris game da batun kasafin kudin kasa na 2018.
Asibitin Jankwano wanda kuma shi ne asibitin koyaswa na Jami'ar Bingham ya warkar damata fiye da dubu 10 cutar yoyon futsari tare da koyas dasu sana'o'i daban daban tare da tallafa masu da jari da kayan aiki
Domin Kari