A zangonsa na karshe a ziyarar da yake yi a nahiyar Afirka, Sakataren harkokin wajen Amurka, Rex Tillerson, ya isa Abuja, babban birnin Najeriya.
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Rex Tillerson Ya Gana Da Shugaba Buhari

1
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Rex Tillerson tare da Shugaba Muhammadu Buhari yau a Fadar Shugaban Najeriya.

2
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Rex Tillerson tare da Shugaba Muhammadu Buhari

3
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Rex Tillerson tare da Shugaba Muhammadu Buhari

4
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Rex Tillerson tare da Shugaba Muhammadu Buhari da Jakadan Amurka a Najeriya W. Stuart Symington, da Ministan harkokin wajen Najeriya Geoffery Onyeama da Shugaban ma'aikatan fadar shugaban Najeriya Abba Kyari.
Facebook Forum