Mataimakin shugaban kasa Yemi Osibanjo ya jagoranci taron majalisar ministocin Najeriya na makon da ya gabata a Abuja, taron da aka saba yi duk ranar Laraba. Maris, 14,2018.
Taron Majalisar Ministocin Najeriya Na Makon Da Ya Gabata a Abuja
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osibanjo, ya jagoranci taron majalisar ministoci na wannan makon a Abuja, taron da aka saba yi duk Laraba.

1
Mahalarta taron majalisar ministoci a Najeriya, Abuja.

2
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osibanjo (Dama) shi ya jagoranci taron ministocin gwamnati ranar Laraba a Abuja.

3
Mahalarta taron majalisar ministoci a Najeriya, Abuja.

4
Mahalarta taron majalisar ministoci a Najeriya, Abuja.
Facebook Forum