Falasdinawa da dama sun yi zanga zanga a ranar 14 ga watan Mayun shekarar 2018, kan dauke oofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv da kuma kaddamar da shi da aka yi a birnin Kudus.
Dumbin Falasdinawa Sun Yi Zanga zanga Kan Kaddamar Da Sabon Ofishin Jakadancin Amurka

1
'Yan agajin gaggawar Falasdinu a lokacin da suke dauke da wani yaro da ya ji mummunan rauni lokacin da ake zanga zanga a iyakar Gaza da Isra'ila. 14 ga watan Mayu 2018

2
Firayin Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu yayin da ake kaddamar da sabon ofishin jakadancin Amurka. 14 ga watan Mayu, 2018.

3
Wani daga cikin masu zanga zanga a Falasdinu

4
Wani dan uwan Shaher al-Madhoon dan Falasdinu wanda aka kashe a lokacin zanga zanga.
Facebook Forum