Rundunar sojojin saman Najeriya na bukin cika shekaru 54 da kafuwa, tare da duba ire-iren nasarorin da rundunar ta cimma cikin wadannan shekarun.
Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Yi Bikin Cika Shekaru 54
1
Babban Hafsan sojojin saman Najeriya da Takwaransa na sojojin Ruwan Najeriya
2
Babban Hafsan sojojin saman Najeriya Air Marshall Sadique Abubakar
3
Jiragen Yakin sojojin saman Najeriya samfurin Alpha Jet ke Atisayen kayatar da manyan baki Inda suke fitar da Hayaki kore da fari da kore wato launin tutor Najeriya
4
Wasu jiragen Yakin Najeriya na daban yayin da suke shirin Sauko da dakarun kundunbala daga can sararin samaniya
Facebook Forum