A ranar litinin 7 ga watan Mayu, Gwamnan Jihar Kaduna Nasiru El-Rufai ya je ziyarar jaje a Birnin Gwari inda ya gana da Sarkin garin, Mallam Jibril Zubair II da sauran shugabannin al’ummar garin kafin ya wuce zuwa kauyen Gwaska.
Gwamna El-Rufai Ya Je Ziyarar Jaje a Birnin Gwari
1
El-Rufai a Birnin Gwari inda ya tabbatar da cewa za su iya kokarinsu domin yin galaba kan 'yan bindiga.
2
Kauyen Gwaska bayan harin da 'yan bindiga suka kai ranar Asabar 5 ga watan Mayun 2018.
3
El-Rufai a Birnin Gwari
4
El-Rufai a Birnin Gwari inda ya tabbatar da cewa za su iya kokarinsu domin yin galaba kan 'yan bindiga.