Shugaban Najeriya Muhammad Buhari na ci gaba da ziyararsa a jihar Jigawa inda ya kaddamar da wasu ayyuka
Ziyarar Shugaba Buhari Zuwa Jihar Jigawa
A ci gaba da ziyarar da ya kai Jigawa, shugaban Najeriya ya kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin jihar ta yi.
1
BUHARI YA KADDAMAR DA MA'AIKATAR RUWA
2
Buhari a Jigawa
3
JIGAWA: BUHARI A JIGAWA
4
JIGAWA: BUHARI A JIGAWA
Facebook Forum