Mutane na tsaye rike da rubutu kan kwali dake marhabun lalle wa matasa yan kwallo kafa da suka share sati biyu suna makale cikin kogon Tham Luang a kasar Thailand bayan masu ceto sun fitar da yara maza bakawai daga cikin 12 da suka makale a kogon July 9, 2018. REUTERS/Tyrone Siu - RC1369FF6F10
Hotunan bukin soma gyran babban filin jiragen sama na Yamai da shugaban kasar Nijar Issoufou Mahamadou ya jagaranta.
Taron Masu Ruwan Da Tsaki Kan Shirye Shiryen Hajjin Bana A Abuja, Najeriya
Koke Koken Manoma domin samun tallafi daga gwamnatin Nijer yayinda Noman Damina bana ya kankama
Zanga-zangar da aka yi wa taken, A Dunkule Iyalai Su ke, tayi tasiri a manyan biranen Amurka
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasonjo da Shugaban Majalisar Dattawa tare da Gwamnan Jihar Plateau bayan rikicin da ya salwantar da rayyukan al'umma da dama tare da raunata daruruwan mutane.
Dan wassan kwallon kafar Najeriya Ahmad Musa, na murna bayan ya saka kwallo biyu a raga a yayin wassan gassar kwallon kafa ta duniya a Rasha tsakanin Najeriya da Kasar Iceland. An tashi biyu da babu a wassan da buga yau 22 ga watan Yuni, 2018. (AP Photo/Darko Vojinovic)
Domin Kari