An kaddamar da aikin allurar rigakafin cututtukan dabbobi sama da dubu 500 a jihar Neja dake tarayyar Najeriya.
Hukumar kula da lafiya ta duniya wato WHO ta sanar cewa fiye da kashi casa’in cikin dari na yara yan kasa da shekara goma sha biyar a fadin duniya suke shekar iska mai dauke da guba a kowacce rana yanayin dake jefa lafiyarsu cikin mummunar hatsari.
Har yanzu Najeriya na kan gaba a jerin kasashen da suka fi yawan mutane masu fama da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV AIDS inda ta kasance ta biyu a duniya.
Wani rohoton Hukumar Lafiya ta Duniya ya gano cewa, yawan shan tabar sigari ya ragu sosai tun shekarar 2000 amma ba na yadda ake bukata ba domin cimma manufar da aka shata na rage yawan mace-mace daga cututtukan zuciya da sauran wasu cututtuka da shan tabar sigari ke jawowa.
Wasu gungun likitoci a Najeriya sun kirkiro wata mahajar da za ta rage cinkoso ko tsawon lokutan ganin likita a Najeriya.
Gidauniyar Bill Gates zata samar ma masu cutar kanjamau magani mai rahusa tare da basu taimako
Yanzu haka yajin aiki da kananan likitocin Najeriya ke yi ya fara jefa majinyata cikin wani hali, sakamakon rashin samun kulawa lamarin da yakai cewa jami’an jinya ne kawai ke kula da marasa lafiyan.
Shayyar da yaro da nonon uwa yana da amfani wajen kare mace kasadar kamuwa da cututtuka, da kuma hana ta dade tana jinin biki
Tsohon ministan lafiya a Najeriya Prof. Babatunde Osotimehin wanda ke rike da mukamin Hukumar dake sa ido kan yawan al’uma ta UNFPA a Majalisar Dinkin Duniya ya rasu.
Domin Kari