Binciken ma’aikatan lafiya na nuni da cewa, an sami bullar cutar a garin Maiyashi cikin karamar hukumaar Birnin Gwari
Hukumar lafiya ta Duniya ta cire kasar Indiya daga jerin kasashen dake fama da cutar shan inna ranar asabar
Jami’ar Jos karkashin cibiyar fasahar amfani da kwayar halitta ta samar da tsiro mai ganye domin yakin zazzabin cizon sauro.
Gwamnatin Najeriya tace zata dauki matakin shawo kan bazuwar zazzabin Lassa a wadansu jihohin kasar ta wajen wayar da kan al’umma.
Hukumar sa ido mai suna IMB tace yaduwar ciwon shan inna a Najeriya da Pakistan yana barazana ga nasarar shawo kan cutar a kasash
Shugabannin nahiyar Afrika sun damu ganin gidauniyar yaki da malariya na bushewa
Gwamnan jihar Kano yace za a dawo da tsarin duba gari domin shawo kan cutar polio
Rashin kayayyakin abincin gina jiki suna kashe kusan yara miliyan uku a duk shekara
Cibiyar Human Right Watch tace kananan yara dari hudu sun mutu ta dalilin gubar dalma.
Hukumar yaki da cutar kanjamau ta jihar Maradi ta yiwa matasa matashiya dangane da illar cutar
Jakadiyar Amurka a jamhuriyar Niger Bisa Williams ta kaddamar da wani asibitin jinyar mata masu yoyon fitsari a jihar Madarunfa.
Domin Kari