Lafiya Uwar Jiki
Baban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Banki Moon yana ziyara kasashen Afrika ta yamma, wadanda suke fama da anobar Ebola, inda yayi alkawarin cewa Majalisar Dinkin Duniya zata ci gaba da taimakawa wajen yaki da bular anobar.
An bana samada mutane miliyan 2 ragar Gidan Sauro, don kare lafiyar su.
Ana sa ran yara fiyeda milyan biyu ne za'a yiwa allurar da aka fara Asabar din nan.
Kungiyar Lafiya ta duniya tace, mutane da dama sun mutu a sakamakon bular anobar Ebola data boye a wata gunduma dake gabashin kasar Saliyo.
An kaddamar da shirin yaki da mutuwar mata da yara a Abuja, Nigeria.
Sabbin kididdiga da aka yi sun nuna cewa bular anobar zazzabin Ebola tana yin kamari a kasar Saliyo, duk da cewa ana samu raguwar anobar cutar a wasu kasashen Afrika ta yamma.
Bayan ta kashe fiye da mutane dubu shida a kasashen yammacin Afirka, yanzu yadwar cutar ta ebola ta ragu
Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya ce an samu cigaba da yaki da cutar ebola amma akwai jan aiki a gaba
Jakadiyar za ta je kasashen Guinea da Laberiya da kuma Saliyo ta ganewa idanun ta halin da suke ciki game da cutar Ebola.
Yarinyar ta mutu ne bayan balaguron da aka yi da ita zuwa kasar Ghana
Najeriya tayi nasarar rabuwa da cutar Ebola inji hukumar kiwon lafiya ta duniya.
Domin Kari