WASHINGTON, DC —
An kaddamar da shirin yaki da mutuwar mata da yara, a yayin haihuwa a Abuja, Najeriya.
Dr. Ado Mohammed shugaban hukumar kiwon lafiya matakin farko ya baiyana makasudin da muhimmancin kaddamar da wannan shiri.