Wakilin Sashen Hausa a Niamey Abdoulaye Mamane Amadou ne ya ganowa idon shi a kan iyakar Najeriya da Nijer a Birnin Konni.
Wata Kungiya mai goyon bayan Shugaban Nijeriya ta shirya abin da ta kira addu'ar neman Allah ya kawo zaman lafiya a arewa maso gabashin Nijeriya.
Cutar Ebola ta kar kasu kashi da ban da ban.
Daya daga cikin kilitocin da suka sadakar da kansu domin yakar cutar ebola a kasar Saliyo cutar ta dauki ranta
Takaddamar dacewar takaita hutun makarantun firamare da sakandare sabili da cutar ebola na jawo muhawara yayin da ra'ayin likitocin Najeriya shi ne tsawaita hutun shi ya fi a'ala.
Gwamnatin jihar Filato ta dauki kwararan matakai domin kare jama'arta daga kamuwa da muguwar cutar nan ta ebola.
A firar da wakiliyar Muryar Amurka tayi akan cutar ebola da karamin ministan kiwon lafiyar kasar Najeriya, ya shaida mata cewa kawo yanzu mutane 19 ne kawai suka kamu da cutar a duk fadin kasar
Ministan lafiyar Najeriya Dr.Halliru Alhasan ne ya fadi haka a wata tattaunawa da Sashen Hausa na Muryar Amurka
Yayinda 'yan kungiyar Boko Haram ke cin karensu ba babbaka suna haddasa kashe-kashe, kone gidajen mutane tare da raba mutane da muhallansu a jihohin Adamawa, Borno da Yobe kungiyar nakasassun jihar Bauchi ta dukufa akan addu'o'in neman zaman lafiya.
Hukumomi a Saliyo sun umurci mutane su dakata a gidajensu na tsawon kwanaki uku a wannan watan.
Dangane da rade-radin da ake yi cewa cutar Ebola, ta bulla a jihar Kaduna, batun baida alamar kanshin gaskiya, ko kadan.
Ana daukan matakan da suka kamata wajen ganin cewa cutar ebola da ta kunno kai a Fatakwal bata bazu ba. Idan ba'a yi hakan ba lamarin ka iya jawo mummunar illa ga rayuwar jama'a da ma tattalin arziki.
Domin Kari
No media source currently available
Wani kamfnin wasan bidiyo ya kaddamar da wani wasa da nufin karfafawa maza masu jinni a jika guiwa, su motsa jiki a wannan yanayin da ake fama da annoba da nufin taimakawa a rage gallazawa mata.
An yi kiyasin cewa, kimanin kashi 8% na al’ummar duniya ba su cin nama kwata-kwata. Masu kula da lamura sun ce, irin wannan rayuwar na iya zama da kalubale a kasashen nafiyar Afirka inda ake yawan cin nama da kuma kifi a galibin abincin da aka saba da shi.
Madina Shettima Pindar, kwararrar mai kula da abinda ya shafi cin abinci mai gina jiki a asibitin kwararru na birnin Maiduguri, jihar Borno a Najeriya, ta yi karin haske kan tasirin cin abinci ba nama.
Har yanzu ana cikin duhu dangane da sabon nau’in annobar COVID 19 Omicron, da ya hada da tasirin rigakafin COVID-19 da kuma, ko akwai bukatar samar da wani maganin rigakafi.