Takardun sun nuna shugaban na al-Qaida cike da bacin rai na irin dabarun da kungiyoyin jihadi a Gabas ta tsakiya, da Afirka ta Arewa
Ministan lafiya a Najeriya ya ce ba za a iya cimma muradun karni ba sai an dauki matakan shan kan cutar dundumi da zazzabin ciwon sauro
Shugabannin kungiyar bunkasa cinikayya da karfafa hadin kan kasashen Afirka ta yamma (ECOWAS)sun shigar da batun rikicin kasar Mali ciki
Dan gwagwarmayan nan makaho a China, wanda ya tsere daga daurin talala, kuma ya zauna na kusan mako daya a ofishin jakadancin Amurka
Kasar Ghana ta zama ta farko a nahiyar Afrika da ta fara amfani da wani sabon maganin rigakafin kananan yara
Rahotannin dake fitowa daga jihar Yobe Arewa maso gabashin Nigeria na cewa, wasu ‘yan bindiga sun kai hare-haren da suka tada gobara a k
Kwararru sun bayyana cewa, ba za a iya shawo kan matsalar gubar dalma ba a jihar Zamfara, sakamakon yanayin rayuwar al’ummar yankin
Shugaban majalisar zartaswar ECOWAS, Kadre Desire Ouedraogo, yace kungiyar tana aniyar tura sojoji da zarar hukumomin Mali sun nema
A lokacin muhawarar da aka nuna ta talabijin a jiya laraba, Mr. Sarkozy ya zargi Mr. Hollande da shirga kariya.
Daruruwan 'yan kasar Pakistan sun yi dandazo a tituna albarkacin cikon shekara daya da mutuwar Bin Laden
A cikin jawabinsa da aka nuna ta telebijin daga wani sansanin mayakan sama dake can nisan duniya da Amurka, Mr. Obama yace...
Domin Kari