Karkashin dokar, tilas Amurkawa su sayi inshorar kiwon lafiya nan da 2014, ko kuma su biya haraji.
A yanzu haka akwai rahoto dake nuna cewa mayakan kungiyar Islama suna tururuwa zuwa binrin na Gao.
Majalisar Dinkin Duniya ta bada rahoto cewa, an sami raguwar mutuwar al’umma ta dalilin kamuwa da zazzabin cizon sauro
Mazauna birnin Gao sun bayyana cewar da hantsin yau laraba aka rika tafka fada a tsakanin mayakan Buzaye na kungiyar MNLA da masu....
Talata 'yan bindiga sun kai hare-hare da bama-bamai a jihohi 3 na yankin arewacin Najeriya, amma har yanzu ba rahoton hasarar da aka yi
Masu zanga-zangar kin jinin Gwamnatin Sudan sun farota ne tun daga Khartoum, babban birnin kasar Sudan makonni biyun da suka gabata.
Kwamandan sojojin Amurka a Afirka yace sun samu bayanan cewa al-Shabab da Boko Haram da al-Qa'ida a Maghreb su na hada kai
An kiyasta zamiyar kasar ta kashe mutane akalla goma sha takwas, a yankin gabashin tsaunukan Elgon.
Wani shugaban matsa a birnin Gao ya gayawa Muriyar Amurka cewa kungiyar ‘yan awaren abzinawa da ake kira MNLA ta bude wuta kan masu...
Kimanin masu aikin sa kai maitan daga kauyuka dabam dabam na jihar Kebbi sun hada hannu domin gudanar da ayyukan rigakafin shan inna
Hukumar zaben Masar ta ayyana dan takarar Muslim Brotherhood a zaman wanda ya lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa
Hukumar zaben Misra ta ce da karfe 3 na rana agogon kasar ne shugaban hukumar, Faruk Sultan, zai bayyana ko wanene yayi nasara a zaben
Domin Kari