Bincike na nuni da cewa, galibin magungunan da ake sayarwa a kemis-kemis na zazzabin cizon sauro a nahiyar Afrika jabu ne.
A yayinda ake jiran sakamakon zaben fidda gwani a Masar, ana zaman dar dare
Wannan ya biyo bayan korar ministan tsaro Bello Halliru Mohammed da Janar Patrick Azazi da shugaba Goodluck Jonathan yayi.
kan zargin hannun da suke dashi na tada hargitsin siyasar bayan kammala zabe a kasar Ivory Coast. Sai dai Liberia tayi kukan.....
Gwamnatin jihar Kano ta yiwa kimanin kananan yara miliyan bakwai da dubu dari shida allurar rigakafin shan inna
tare da yin kiran da a gaggauta bayyana sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a karshen mako.
Arangama ta sake barkewa tsakanin matasan Kirista da Musulmi a arewacin Nijeriya
An kuma maido da dokar hana yawo a Kaduna da Damaturu har tsahon sa’o’i 24, abinda ya maida titunan biranen biyu Fankan-Fayau.
Gwamnatin jihar Katsina ta dauki matakan shawo kan matsalar zazzabin cizon sauro dake kashe mata masu juna biyu da kananan yara
Gefe guda kuma, jagoran jami’an kallon MDD yace jami’an kallon zasu ci gaba da zama a Syria domin ci gaba da aikinsu.
Jami'ai sun ce akalla mutane 21 suka mutu a hare-haren bam da aka kai majami'u, yayin da aka kashe akalla 29 a hare-haren ramuwar gayya
Kwamishinan yada labarai Sa'idu Adamu ne ya bayyana haka a hira da Sashen Hausa na Muriyar Amurka.
Domin Kari