A yayin wata hira ta musamman da mai baiwa shugaba Tinubu shawara ta musamman kan al’amurran siyasa da aiyuka na musamman Ibrahim Kabir Masari, ya ki ya tabbatar ko ya karya ta labarin, ya ce, tone-tone a yanayin da a ke ciki ba zai taimakawa kasar ba.