Duniyar Amurka na wannan mako ya sake waiwayar Shamsuddeen Magaji, dan Najeriya da ya koyar da harshen Hausa a Jami'ar Georgia da ke Amurka. Magaji yana kan aikin koyarwa a Amurka a daidai lokacin da annobar coronavirus ta barke.
Rabon da kungiyar ta Rams ta lashe kofin gasar ta Super Bowl tun shekaru 22 da suka gabata a lokacin tana St. Louis.
"Wallahi, ban fadi wannan don na batawa wani sana’arsa ba, ko dan wani ya so ni ko dan wani ya kini." In Ji Sarkin waka
Cikin wata sanarwa da Buhari ya fitar ta hannun Kakakinsa Malam Garba Shehu, shugaban na Najeriya ya kwatanta marigayin a matsayin “mutum mai yawan fara’a.”
Tsohon gwamnan jihar ta Kano Sanata Ibrahim Shekarau ne mataimakin gwamna Ganduje a kwamitin.
Sai dai sanarwar ta hukumar kwallon kafar ta Najeriya ba ta ambaci makomar Jose Peseriro da ta dauka a baya ba.
Jama’a da dama sun yi ta rera wakoki suna yawo a birnin don nuna farin cikinsu dangane da wannan nasara da ‘yan wasan kasar suka samu.
An ga Mane, wanda shi ya buga fenariti ta karshe da ta ba Senegal nasara, yana rarrashin Salah bayan da aka kammala bugun fenaritin.
Wani abin mamaki a wasan shi ne Burkina Faso ce ta fara zura kwallaye uku a ragar Kamaru cikin mintina 49.
Hukumomin jihar sun ce kowane Keke Napep na dauke da wani tambarin na’ura da zai rika bibiyar duk inda aka je da abin hawan da zimmar tabbatar da ana amfani da shi bisa ka’ida.
Duka ‘yan wasan biyu zakaru ne a kungiyar Liverpool wacce ke matsayi na biyu a saman teburin gasar Premier, sai dai gasar AFCON za ta raba su.
Dan shekaru 42, alkalin wasa Gassama shi ya hura karawar da Egypt ta sha kaye a hannun Najeriya da ci 1-0 a zagayen rukuni-rukuni a wannan gasa ta AFCON.
Kwana hudu ake sa ran Buhari zai yi a kasar ta Ethiopia yayin wannan ziyara a cewar wata sanarwa da kakakinsa Malam Garba Shehu ya fitar a ranar Laraba
Yanzu Senegal za ta jira wanda zai yi a nasara tsakanin Egypt da Kamaru a wasan semi finals na biyu da za a buga a ranar Alhamis.
Yanzu Egypt za ta kara da Kamaru wacce tuni ta shiga zagayen semi-finals bayan doke Gambia, Senegal kuma za ta kara da Burkina Faso.
A ranar Lahadin nan, Egypt za ta kara da Morocco Senagal kuma ta fafata da Equatrial Guinea a saraun wasannin quarter-finals.
A cewar Malam Garba Shehu, dole sai gwamnati da majalisar dokoki sun hada kai don ganin yadda za a samu wadannan kudade idan har ana so a ci gaba da sayar da mai a farashi mai rahusa ga ‘yan kasa.
A watan Satumba aka dauki Rajevac a matsayin kocin ‘yan wasan na Black Stars a karo na biyu.
Domin Kari