Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Matasa Sun Taru A Jihar Bauchin Najeriya Don Tattauna Abin Da Ya Dace Bayan Zabe-Kashi Na Uku, Mayu, 29, 2023


Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shin wadanda su ka lashe zabe za su cika alkawarin kyautata rayuwar matasa ko sun yi zane kan ruwa ne, matasan sun duba matakan dogaro da kai maimakon jiran gawon shanu.

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon ci gaba ne a Bauchi inda matasa su ka taru don tattauna abun da ya dace su maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

ZAUREN MATASA: Matasa Sun Taru A JIhar Bauchin Najeriya Don Tattauna Abin Da Ya Dace Bayan Zabe-Kashi Na Uku , Mayu, 29, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:20 0:00

XS
SM
MD
LG