Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Matasa Sun Ba Da Shawarwari Don Ganin An Inganta Tsaro a Jihar Sokoto, Fabrairu 13, 2023


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

A kashin karshe na zauren, matasa a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya sun tattauna kan hanyoyin magance kalubalen tsaro da ke addabar wasu sassa na jihar musamman karamar hukumar Isah da Sabon Birni.

Kazalika, matasan sun tattauna kan batun zabe da ke tafe, inda suka ba da shawarar hanyoyin da matasa zasu kauce wa zama zuga-zugin tada fitina.

Saurari shirin cikin sauti:

ZAUREN MATASA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:09:42 0:00

XS
SM
MD
LG