Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Yadda Matasan Bauchin Najeriya Suka Tattauna Kan Abin Da Ya Dace Bayan Zabe-Kashi Na Biyu, Mayu, 22, 2023


Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Zaben dai ya samu fafatawa da matasa inda a ka samu wasu daga cikin su ma sun lashe zabe musamman a majalisun dokoki.

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon ci gaba ne a jihar Bauchi inda matasa su ka taru don tattauna abun da ya da ce su maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023.

Yan sanda suna binkicen wasu matasa
Yan sanda suna binkicen wasu matasa

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

ZAUREN MATASA: Matasa Sun Taru A JIhar Bauchin Najeriya Don Tattauna Abin Da Ya Dace Bayan Zabe-Kashi Na Biyu , Mayu, 22, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

XS
SM
MD
LG