Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Batun Share Wa Matasa Fage Don Shiga Lamuran Siyasa - Maris 06, 2023


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin na wannan makon ya ba da dama ga matasa wajen bayyana hanyoyin da za su kauce wa dauwama a matsayin 'yan amshin shata ko 'yan rakiyar 'yan jari hujja a lamuran siyasa.

Matasan sun kawo shawarwarin da zasu taimaka wajen jagorantar 'yan uwansu cimma dukkan nasarorin da suke bukata a rayuwa ba tare da dogaro ga wadanda ba zasu iya tsamo su daga kuncin rayuwa ba.

Haka kuma matasan sun caccaki duk wata dabi'a ta amfani da kudi wajen samun goyon baya ko sayan kuri'a a ranar zabe.

Saurari shirin cikin sauti:

ZAUREN MATASA: Batun Sharewa Matasa Fage Don Shiga Lamuran Siyasa. mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:36 0:00

XS
SM
MD
LG