Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyautata Rayuwarsu, Kashi Na Shida - Oktoba 30, 2022


Medina Dauda
Medina Dauda

A cikin shirin na wannan mako, wanda shine na karshe daga kasar Ghana, za a ji shawarwarin da tsohon dan majalisa kuma mai shiga tsakanin gwamnatin kasar Ghana da mazauna Unguwannin Zango a Ghana, Abdallah Banda, zai bawa mahalarta zauran, ta yadda za su samu takardar shaidar zama dan kasa ko kuma ta izinin aiki a kasar Ghana kamar yadda doka ta tanada.

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyautata Rayuwarsu PT6
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:23 0:00

XS
SM
MD
LG