Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu, Kashi Na Biyu, Oktoba 02, 2022


Medina Dauda
Medina Dauda

A cikin shirin na wannan makon, za’a ji korafin al’ummar Hausa Fulani mazauna yankunan Zango 6 da ke kasar Ghana, a kan batun katin zaman dan kasa da yadda suke ganin za’a iya maganace matsalar a cikin sauki.

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu PT2
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:54 0:00

XS
SM
MD
LG