Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu, Kashi Na Uku, Oktoba 09, 2022


Medina Dauda
Medina Dauda

A cikin shirin na wannan makon, za a ji irin kalubalen da mahalarta Zauren suka fuskanta a lokacin da suke kokarin samun katin shaidar zama dan kasa a Ghana, har ma da wasu sauran batutuwa.

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu PT3
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:51 0:00

XS
SM
MD
LG