Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu, Kashi Na Farko, Satumba 25, 2022


Medina Dauda
Medina Dauda

A wannan shirin za a ji tarihin mazauna Zango wadanda yawancin su Hausawa ne da Fulani. Ina ne asalin su? Ta yaya suka samu kansu a kasar Ghana? Su wanene Shugabannin su? A biyo mu domin jin amsoshin wadannan tambayoyi.

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu PT1
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:57 0:00

XS
SM
MD
LG