A ci gaba da kakkabe sauran 'ya'yan kungiyar Boko Haram da suka rage, zaratan sojojin Najeriya sun kwace garin Gudumbali dake jahar Borno kusa da iyakar Najeriya da jamhuriyar Nijar.
Zaratan Sojojin Najeriya Sun Kwace Garin Gudumbali
Sojojin Najeriya Na Ci gaba da kakkabe sauran 'ya'yan kungiyar Boko Haram da suka rage a wasu lunguna a jahar Borno Najeriya
![Allon wani asibitin mata a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno](https://gdb.voanews.com/f0bbde77-43df-4f00-b948-ba5ea2037282_w1024_q10_s.jpg)
5
Allon wani asibitin mata a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno
![Wani masallacin da aka lalata a garin Gudumbali dake Jihar Borno. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno](https://gdb.voanews.com/bb53d85f-eece-4ad0-9df8-596dc0da8d75_w1024_q10_s.jpg)
6
Wani masallacin da aka lalata a garin Gudumbali dake Jihar Borno. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno
![Allon kofar ofishin hukumar zabe INEC a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno](https://gdb.voanews.com/0e31a3c0-587e-4b75-9767-5b9f5d5001db_w1024_q10_s.jpg)
7
Allon kofar ofishin hukumar zabe INEC a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno
![Allon dake nuna hanyar makabarta a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno](https://gdb.voanews.com/5000c7c2-394c-46ce-b6ea-c50e263280f0_w1024_q10_s.jpg)
8
Allon dake nuna hanyar makabarta a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno