An yi Bukin zagayowar ranar haihuwar shugaban kasar Zimbabwe,Robert Mugabe
Zagayowar Ranar Haihuwar Shugaba Mugabe
An yi Bukin zagayowar ranar haihuwar shugaban kasar Zimbabwe,Robert Mugabe

1
Shugaban kasar Zimbabwe na murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

2
Shugaba Mugabe da matarsa sun yanka cake.

3
Shugaba Mugabe da matarsa sun yanka cake.

4
An yi bukin zagayowar ranar haihuwar shugaba Mugabe.