Birnin Bangkok na fama da matsalar macizai mesa. Ga hotunan matakan da wani dan kwana-kwana ke dauka na kamo wadannan macizai da suka yi kaurin suna bayan da dayansu ta amayo karen da ta hadiye, wata kuma ta bullo ta cikin bututun ruwan wankar wani mutum a gidansa.
Macizai, Musamman Mesa da Gamsheka, Sun Addabi Al'ummar Bangkok A Kasar Thailand
![Dan kwana kwana, Pinyo Pookpinyo, yana nuna wata mesar da ta nade a jikinsa.](https://gdb.voanews.com/c6a5afd0-3ebb-499d-92b2-a97ab31396f8_w1024_q10_s.jpg)
1
Dan kwana kwana, Pinyo Pookpinyo, yana nuna wata mesar da ta nade a jikinsa.
![Daya daga cikin masu kama macizan ya damko kan wata mesa rana lahadi, 28 Fabrairu 2016.](https://gdb.voanews.com/ca346863-a30c-4619-bd81-2d0c8456f3cf_w1024_q10_s.jpg)
2
Daya daga cikin masu kama macizan ya damko kan wata mesa rana lahadi, 28 Fabrairu 2016.
![Khun Pinyo ya kamo wata gamsheka ran lahadi 28 Fabrairu 2016](https://gdb.voanews.com/5f80be65-642f-4119-8295-65f73132a0e3_w1024_q10_s.jpg)
3
Khun Pinyo ya kamo wata gamsheka ran lahadi 28 Fabrairu 2016
![Khun Pinyo na ciro gamshekan da ya kama daga cikin wani akwati, ran lahadi 28 Fabrairu 2016](https://gdb.voanews.com/a69bcbda-3b69-4941-bded-69c86aa2e21a_w1024_q10_s.jpg)
4
Khun Pinyo na ciro gamshekan da ya kama daga cikin wani akwati, ran lahadi 28 Fabrairu 2016