Kasar Saudiyya Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Wani Malamin 'Yan Shi'a Nimr al-Nimr Wanda Yayi Sanadiyyar Zangazangar Mabiya Akidar A Wurare Da Dama.
Zangazangar Kin Jinin Hukuncin Kisa Da Kasar Saudiyya Ta Zartar Akan Malamin 'Yan Shi'a

5
Masu Mara Ma 'Yan Shi'a Baya Na Kona Tutocin Wasu Kasashe A Yayin Da Suke Gudanar Da Zangazangar Kin Jinin Hukucin Kisa Da Kasar Saudiyya Ta Yanke Ma Wani Malamin 'Yan Shi'a, Janairu 4, 2016.

6
Masu Mara Ma 'Yan Shi'a Baya A Yayin Da Suke Gudanar Da Zangazangar Kin Jinin Hukucin Kisa Da Kasar Saudiyya Ta Yanke Ma Wani Malamin 'Yan Shi'a, Janairu 4, 2016.
Supporters of Shi'ite cleric Moqtada al-Sadr protest against the execution of Shi'ite cleric Nimr al-Nimr in Saudi Arabia, during a rally in Baghdad, Iraq, Jan. 4, 2016.
Supporters of Shi'ite cleric Moqtada al-Sadr protest against the execution of Shi'ite cleric Nimr al-Nimr in Saudi Arabia, during a rally in Baghdad, Iraq, Jan. 4, 2016.

7
'Yan Shi'a Na Kona Hoton Salman Bin Abdul'aziz A Yayin Da Suke Gudanar Da Zangazangar Kin Jinin Hukucin Kisan Da Kasar Saudiyya Ta Zartar A kan Wani Malamin 'Yan Shi'a, Janairu 4, 2016.
Shi'ite Muslims burn an effigy of Saudi King Salman bin Abdulaziz during a protest against the execution in Saudi Arabia of cleric Nimr al-Nimr, in front of Saudi Arabia's embassy in New Delhi, India, Jan. 4, 2016.