'Yan Kasar Kenya sun kada kuri'un zaben sabonshugaban kasa da na 'yan majalisa .
Yan Kasar Kenya Sun Kada Kuri'u Zaben Sabon Shugaba Yau Talata

5
'Yan kasar Kenya masu kada kuri'u a wata runfar zabe da kårfe 6 na safe a yankin Westland dake birnin Nairobi.

6
Zaben shugaban kasar Kenya na shekarar 2017.

7
Wasu mata da iyalansu a Gatundu dake garin Kiambu a kasar Kenya.

8
Tsohon sakataran harkokin wajen Amurka John Kerry tare da firaminstan kasar Senegal Amina Toure daga cibiyar masu sa ido a zabe ta gidauniyar Carter sun yi tattaki zuwa makarantar Westands dake Nairobi.
Facebook Forum