0
Wanda Ake Tsamanin Cewa Shine Shugaban Harin Kunar Bakin Wake Ya Bayyana a Kotu, Litinin 24 ga Watan Nuwamba, 2014
Kafofin yada labarum Nigeriya sunce Ogwuche Aminu, wanda ake zarginsa da shirya tashin wani bom a unguwar Nyanya a Abuja, ya bayyana a babbar kotun tarayya don kalubalantar tsareshi da akayi batare da an yi masa shari’a ba. An dai daga sauraron karar har zuwa 5 ga watan Disamba.
![Nyanaya a Abuja ranar 14 ga watan Afirilu da 1 ga watan Mayu, ya dai bayyana a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, Litinin 24 ga watan Nuwamba, 2014.](https://gdb.voanews.com/7abeb774-5fe1-42a8-9d7c-922cda743238_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Nyanaya a Abuja ranar 14 ga watan Afirilu da 1 ga watan Mayu, ya dai bayyana a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, Litinin 24 ga watan Nuwamba, 2014.
![Ma’aikatan tsarone suka raka Ogwuche Aminu, mutumin da ake zargi da shirya kai harin wani bom a mota, Nuwamba 24, 2014.](https://gdb.voanews.com/228a94aa-1f36-477c-90b6-62507bd1368c_cx6_cy7_cw85_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Ma’aikatan tsarone suka raka Ogwuche Aminu, mutumin da ake zargi da shirya kai harin wani bom a mota, Nuwamba 24, 2014.
![Ma’aikatan tsarone suka raka Ogwuche Aminu, mutumin da ake zargi da shirya kai harin wani bom a mota, Nuwamba 24, 2014.](https://gdb.voanews.com/509d784e-8371-46c8-86c4-6669efdc83d6_cx29_cy17_cw24_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Ma’aikatan tsarone suka raka Ogwuche Aminu, mutumin da ake zargi da shirya kai harin wani bom a mota, Nuwamba 24, 2014.
![Ma’aikatan tsarone suka raka Ogwuche Aminu, mutumin da ake zargi da shirya kai harin wani bom a mota, Nuwamba 24, 2014.](https://gdb.voanews.com/adb10a1f-8c9b-42de-ada7-928c4e6210fa_cx7_cy9_cw81_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Ma’aikatan tsarone suka raka Ogwuche Aminu, mutumin da ake zargi da shirya kai harin wani bom a mota, Nuwamba 24, 2014.