0
Wanda Ake Tsamanin Cewa Shine Shugaban Harin Kunar Bakin Wake Ya Bayyana a Kotu, Litinin 24 ga Watan Nuwamba, 2014
Kafofin yada labarum Nigeriya sunce Ogwuche Aminu, wanda ake zarginsa da shirya tashin wani bom a unguwar Nyanya a Abuja, ya bayyana a babbar kotun tarayya don kalubalantar tsareshi da akayi batare da an yi masa shari’a ba. An dai daga sauraron karar har zuwa 5 ga watan Disamba.
![Nyanaya a Abuja ranar 14 ga watan Afirilu da 1 ga watan Mayu, ya dai bayyana a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, Litinin 24 ga watan Nuwamba, 2014.](https://gdb.voanews.com/f02e5d25-b9bd-4139-b7c2-08ddb43d6d7a_cx0_cy7_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Nyanaya a Abuja ranar 14 ga watan Afirilu da 1 ga watan Mayu, ya dai bayyana a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, Litinin 24 ga watan Nuwamba, 2014.
![Nyanaya a Abuja ranar 14 ga watan Afirilu da 1 ga watan Mayu, ya dai bayyana a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, Litinin 24 ga watan Nuwamba, 2014.](https://gdb.voanews.com/7f333d52-1c98-4277-9642-1fe4246abb89_cx19_cy17_cw32_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Nyanaya a Abuja ranar 14 ga watan Afirilu da 1 ga watan Mayu, ya dai bayyana a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, Litinin 24 ga watan Nuwamba, 2014.