Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Kulla Yarjejeniyar Aikin Tsaro Tsakanin Najeriya Da Wasu Kasashen Afirka, Mayu 20, 2023


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

Rundunar sojin ruwan Najeriya za ta kulla yarjejeniyar aiki da wasu kasashen Afirka don kara tunkarar yanayin tsaro a Gabar Tekun Guinea.

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon, mataimakin babban hafsa na biyu a hedkwatar rundunar mayakan ruwa Rear Admiral Sa'idu Garba da ke kula da manufofi da tsare-tsaren rundunar ya yi wa Muryar Amurka karin bayani.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

TUBALIN TSARO: Kulla Yarjejeniyar Aikin Tsaro Tsakanin Najeriya Da Wasu Kasashen Afirka, Mayu 20, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:13 0:00

XS
SM
MD
LG