Abuja, Najeriya —
'Yan bindiga sun tsaurara kaiwa al'ummomin kauyukan karamar hukumar mulkin Illela hari a cikin jahar Sokoto gap da iyaka da Jamhuriyar Nijar, abin da ya sa al'ummomin kauyukan daukar matakan kare kan su.