Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Yadda Yanayin Tsaro Ya Kasance A Zamanin Mulkin Buhari, Mayu 06, 2023


Hassan Maina Kaina
Hassan Maina Kaina

Sa dai tambayar da ake yi ita ce, shin tsaron ya samu? wadanda ke yankunan da kalubalen tsaron ke addaba sun yi tsokaci a shirin Tubalin na Tubalin Tsaro.

A kwanan ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ikirarin cewa
gwamnatinsa ta samar da tsaro a Najeriya cikin shekaru takwas da ya yi
yana mulki,

Shugaba Buhari ya zayyano irin jerin matakai da ya dauka wajen
karfafa rundunar sojojin Najeriya wacce kafin hakan ita ce ta bakwai
mafi karfi a Afirka, amma bayan daukar matakan a halin yanzu ita ce ta
hudu a Afirkan.

TUBALIN TSARO Yadda Yanayin Tsaro Ya Kasance A Zamanin Mulkin Buhari 11'00" mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:49 0:00

XS
SM
MD
LG