Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Yadda Fararen Hula Ke Kawo Cikas A Yaki Da Matsalar Ta'addanci a Yankin Tafkin Chadi, 08 Afrilu, 2023


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

Masana sun ce duk farar hula da aka kama yana taimakawa 'yan taadda - tamkar ya ci amanar kasa ne.

A baya bayan nan, ana samun wasu fararen hula a kasashen yankin Tafkin Chadi da ke marawa ‘yan ta’addan Boko Haram da ISWAP baya ta hanyar samar masu da bayanai da kuma kayayyakin bukatun yau da kullum. Shin mene ne illar hakan? Wane mataki dakarun hadin gwiwar yankin ke dauka, sannan me dokokin yaki ke cewa kan hakan?

TUBALIN TSARO: Yadda Fararen Hula Ke Kawo Cikas A Yaki Da Matsalar Ta'addanci a Yankin Tafkin Chadi.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:02 0:00

XS
SM
MD
LG